1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
WasanniJamus

Bundesliga: Karawa tsakanin Leverkusen da Augsburg

Abdourahamane Hassane
May 15, 2024

Sashen Hausa na DW na gabatar muku da wasannin kwallon kafa na lig-lig na Jamus wato Bundesliga kai tsaye ta rediyo.

https://p.dw.com/p/4Vl0C
Karawa Bayer 04 Leverkusen da FC Ausburg
Karawa Bayer 04 Leverkusen da FC AusburgHoto: Imago Images/DeFodi

Bundesliga Radiyo Kai Tsaye. A ranar Asabar muna dauke da sabon wasa, inda Mouhammadou Auwal Balarabe da Musa Tijjani Ahmad za su kasance da ku kai tsaye da misalin karfe uku da mintuna 25 na rana agogon Najeriya da Nijar wato karfe biyu da mintuna 25 agogon Ghana domin kawo muku sharhin wasan mako a kakar gasar Bundesliga ta bana, a karawa tsakanin Wolfsburg da FC Augsburg. Za ku iya kama mu ta hanyar gajeren zango a kan mita 19, kilohetz 15350 da mita 19, kilohetz 15195. Za kuma a iya sauraronmu kai tsaye ta shafinmu na intanet lokacin da ake wasan a duk inda kuka kasance, ko kuma a tashoshin abokan huldar DW da ke a yankunanku a wadannan kasashe:

Najeriya:

BRC Bauchi

Caliphate FM Sokoto

Dandal Kura Maiduguri

Freedom Radio Kano, Dutse, Kaduna

Liberty FM Kaduna, Abuja

Progress Radio Gombe

Radio Gotel Yola

Rima FM 97.1 Sokoto

Platinum FM Keffi

Prestige FM Minna

Unity FM Jos

Nijar:

Alternative Diffa

Anfani Niamey, Konni, Maradi

Dallol Balleyara, Dogondoutchi, Matankari, Tibiri

Damergou Tanout

Dileram N'Guigmi

Fara'a Djoundjou, Dosso, Gaya

Gagaraou Birnin Kazoé

Gaskia Zinder

Haddin-Kay Aguié, Dakoro, Magaria, Tagriss

Ikarawa Bandé

Kaocen Arlit

Murya Talaka Filingué

Sahara Agadez

Saraounia Konni, Madaoua, Maradi, Tahoua

Shukurah Matameye, Zinder

Tambara FM Tahoua, Niamey

Tarmamoua Tessaoua

Niyya Konni

Nomade Agadez

Rounkondoum Doumega

Té Bon Sé Tillabéri

Ghana:

Zuria FM Kumasi

Senegal:

Radio Dunyaa FM Tamba